ADABI MADUBIN AL’ADA: TSOKACI KAN WAQAR BAZAWARA TA ALHAJI SANI XANBALXO
| dc.contributor.author | SHAMSUDDEN ISMA’ILA (ADM. NO. 14210106006) | |
| dc.date.accessioned | 2026-02-13T11:39:17Z | |
| dc.date.issued | 2019-06-27 | |
| dc.description.abstract | TSAKURE Hausawa na cewa “Zawara zauren Qarya”. Wannan bincike ya yi nazarin waqar bazawara ne ta Alhaji Sani Xanbalxo. Aikin ya dubi ma’anar bazawara da dalilan da ke haddasa zawarci ga mata kamar mutuwar miji ko vacewar sa ko raba aure ko kuma sakin aure. An yi nazarin kan dalilan da ke haddasa rabuwar aure a tsakanin ma’aurata. Daga nan sai aka dubi halayen bazawara a cikin waqar ta Alhaji Sani Xanbalxo, aka raba halayen zuwa gida huxu; halayenta da suke tsakaninta da iyayenta da ‘yan uwanta da halayenta na kanta da halayenta waxanda suke tsakaninta da al’ummar da take ciki da kuma halayenta da ke tsakaninta da bazawarinta. Duk wannan an yi shi dai dai da abin da Alhaji Sani Xanbalxo ya ambata a cikin waqarsa ta bazawara. Duk da yake an yi hannunka mai sanda a cikin wannan bincike da cewa bazawara baqi qirin take ga Alhaji Sani Xanbalxo don haka bai danganta halin qwarai ko xaya gare ta ba, sai ya buge su abu xaya. xii ABSTRACT The Hausa community usually have a popular wise saying tagged (zaura zauren qarya) which literally means “Divorcee Apartment of Deceit”. As such, this research works aims at looking into the content of the compose song titled (Bazawara) “the divorcee” as composed by Alhaji Sani Xanbalxo. He made mention of various issues as contained in the situational life condition of a divorcee, ranging from what been a divorcee means, what are the root causes resulting to that? Such as the death of the husband, getting missed or absconding including causes marriage termination between couples. All ware studied as shown within the composed content of the song. As a result of outlining the caused situational conditions into four aspect. Such include; those that rest upon her alone, those that obtain her, the parent, relatives, the immediate community and those that exist between her and he who propose her. Being that all upright behavioral attitudes have not been attributed to her, hence, the composer totally condemned her. Finally this research work suggested certain ideas in order to assist the divorcee, the parents the society and those who intend to propose to mind themselves and watch their steps by knowing their right manner of approach before being engage. | |
| dc.identifier.uri | https://repository.udusok.edu.ng/handle/123456789/325 | |
| dc.language.iso | other | |
| dc.publisher | DEPARTMENT OF NIGERIAN LANGUAGES | |
| dc.title | ADABI MADUBIN AL’ADA: TSOKACI KAN WAQAR BAZAWARA TA ALHAJI SANI XANBALXO | |
| dc.type | Other |
