KU[I A TUNANIN BAHAUSHE: DUBA A CIKIN WASU SASSAN ADABIN BAKA NA HAUSA
| dc.contributor.author | HASSAN SALIHU ADM NO:18210106018 DEPARTMENT OF NIGERIAN LANG | |
| dc.date.accessioned | 2026-03-05T09:43:59Z | |
| dc.date.issued | 2022-01-05 | |
| dc.description.abstract | TSAKURE Wannan bincike mai suna, ‘Kuxi A Tunanin Bahaushe:Duba a Cikin Wasu Sassan Adabin Baka na Hausa’ bincike ne da ya shafi shiga cikin sarrafaffen adabin baka na Bahaushe domin fito da falsafar rayuwarsa wanda ya shafi mu’amala da kuxi. Binciken ya nuna yadda kuxi suke yin tasiri wajen gudanar da rayuwar Bahaushe. Haka kuma an fito da yadda kuxi suke sauya tunanin wasu mutane a cikin harkokin yau da kullum. Binciken ya nuna yadda kuxi suke haddasa ayyukan ta’addanci a cikin al’umma da yadda wasu ke amfani da kuxi wajen yin kyawawan ayyuka. An yi amfani da waqoqin baka da tatsuniya da qissa da karin magana da kirari wajen fito da tunanin Bahaushe game da kuxi. An xora wannan bincike a kan ra’in madubin qyallaro al’adu. Mai bincike ya yi amfani da wannan ra’i ne domin qyallaro al’adar kuxi da ke cikin adabin bakan Bahaushe. A qarshe binciken ya fito da sakamakon bincike a taqaice, wataus yadda Bahaushe ya gudanar da rayuwarsa cikin kwanciyar hankali da }aunar juna kafin samuwar kuxi da kuma yadda ya yi amfani da abubuwan da ke cikin muhallin sa wajen biyan muhimman buqatun rayuwarsa. Haka kuma samuwar kuxi ya kawar da tsohuwar al’adar nan ta hur-hure a wajen kasuwanci. Daga cikin sakamakon binciken, akwai yadda al’umma suke kallon maikuxi da kuma yadda shi yake kallon kansa. Sannan da irin rawar da yake takawa wajen taimakon talakawa a cikin al’umma. Samuwar kuxi sun inganta ayyukan qwadago da kasuwanci da bunqasar tattalin arzikin Bahaushe. Har wa yau, binciken ya gano illar kuxi wanda ya haxa da zalunci da da yaudara da kisan kai. Haka nan binciken ya fahimci cewa Bahaushe ya sauya alakar rayuwarsa zuwa ga kuxi. Wanda ya yi sanadiyyar watsi da nagarta da halayen qwarai. Binciken ya gano cewa, zafin neman ba ya kawo samu. Mallakar kuxi nufin Alla ne. Qwazo da dabara da wayau duk ba su tara kuxi. Daga qarshe an ba da shawarwari na musamman waxanda za su taimaka wa duk wani mai sha’awar nazarin al’ada a cikin adabin Hausawa. 5.2 Sakamakon bincike ............................................................................................ 154 5.3 Shawarwari ........................................................................................................ 159 5.4 Naxewa ............................................................................................................. 160 MANAZARTA ............................................................................................................ 160 ABSTARCT This research work titled, ‘Kuxi A Tunanin Bahaushe:Duba a Cikin Wasu Sassan Adabin Baka na Hausa’ was a research based on Hausa Oral Literature. The research was aimed at bringing out the philosophical thoughts of Hausa People in relation to money. The research shows the influence of money on the day-to-day activities of Hausa man. The research also shows the negative impact of money on the spread of terrorism in the society. It also shows how some people make use of money positively in assisting others. The research shows how Hausa man lived a peaceful life before the advent of money. After the advent of money so many changes takes place which include change from trade by batter to the use of money. The research findings shows how wealthy people in the society assists the poor and the needy..It also reveals how rich man perceived himself and how he is equally perceived by others. Hausa people have changed their societal value, and re-directed it towards money, thus, neglecting moral values such as honesty, integrity, etc .It shows that acquiring money is not by hard working, dedication but God’s willing. The research employed the use of Hausa oral song, folktales story, Proverbs, and praise song. This research was based on Referential Theory of Culture. In conclusion of this study, a summary of the work, findings and recommendation to scholars who are interested in researching into this area were given. | |
| dc.identifier.uri | https://repository.udusok.edu.ng/handle/123456789/359 | |
| dc.title | KU[I A TUNANIN BAHAUSHE: DUBA A CIKIN WASU SASSAN ADABIN BAKA NA HAUSA | |
| dc.type | Thesis |
