NAZARI A KAN RAYUWA DA WAQOQIN MALAM ALIYU UMAR KAFIN HAUSA
| dc.contributor.author | MUSA ISAH ABUBAKAR (Adm. No. 15210106001) | |
| dc.date.accessioned | 2026-03-05T09:50:11Z | |
| dc.date.issued | 2019-05-21 | |
| dc.description.abstract | TSAKURE Wannan bincike ya dubi tarihi da waqoqin Malam Aliyu Umar Kafin Hausa ne. Manufar binciken ita ce yin nazarin waqoqinsa tare da taskace su. An xora tubalin binciken a kan tsarin babuka, daga babi na xaya wanda yake a matsayin gabatarwa, zuwa babi na biyu da na uku da na huxu. A cikin wannan binciken an yi bitar ayyukan magabata da tarihin rayuwar marubucin tare da sharshin wasu zavavvun waqoqinsa guda takwas waxannan suka haxa da ‘Waqar Renon Juna’ da ‘Waqar Gyara Kayanka’ da waqar ‘Uwa da Uba’ da waqar ‘ Mace Tagari’ da waqar ‘ Road Safety’ da waqar ‘ Illolin Talla’ da waqar ‘ Xaliban Miga’ da waqar ‘Xaliban Imamu Hassan’. Daga qarshen an gano cewa jigogin waqoqin da marubuci ya rubuta sun taimaka wajen faxakar da al’umma a fannonin rayuwar yau da kullum. Sannan angano cewa mawaqin ya yi amfani da salo miqaqqe mai armashi kuma sabo, domin salon ya tafi kai tsaye kuma yana da sauqin ganewa. Har ila yau an gano cewa marubucin ya yi amfani da zubi da tsari cikin waqoqin ta hanyar jeranta tunaninsa wanda babu kwan – gaba – kwan baya, kuma baitocin waqoqin na da danganta da xangwayensu.sun kuma qunshi manufofi don cikar ma’ana Sannan an kawo jawabin kammalawa da sakamakon bincike da matsaloli da kuma shawarwari a taqaice. ABSTRACT The research work focused on the biography and poetic works of Malam Aliyu Umar Kafin Hausa. The hypothesis behind this work is to make a thorough investigation into the poems of Malam Aliyu Umar together with the aim of preserving them. The research work was composed on chapters, from chapter one of introduction to chapter two, three and four. Literature review, biography of Malam Aliyu Umar and investigation into some of his poems like ‘ Renon Juna’, ‘Gyara Kayanka’, ‘ Uwa da Uba ‘, ‘ Mace Tagari’, ‘Road Safety’, ‘Illolin Talla’, Xaliban Miga’ and Xaliban Imamu Hassan’ dicussed in those chapters. The work is purposely to bring to a relevant and reasonable degree the resoucess available in Malam Alyu Umar work for profitable use in generality and in a particular at levels of education. Finally the work has been a reflections in brief of discoveries from a stylistic analysis of the works involving the various linguistics features used un the poems in such away that they amount to poetic idiosyncracy and state the extent to which other factors such as extra-linguistics features of stylistic significance, the poets involvement in the universe of the poems and possible use of idiosyncratic lexicon affect the interpretation of the work. | |
| dc.identifier.uri | https://repository.udusok.edu.ng/handle/123456789/360 | |
| dc.language.iso | other | |
| dc.publisher | DEPARTMENT OF NIGERIAN LANGUAGES | |
| dc.title | NAZARI A KAN RAYUWA DA WAQOQIN MALAM ALIYU UMAR KAFIN HAUSA | |
| dc.type | Other |
