MATSAFUN QASAR KATSINA: JIYA DA YAU
Loading...
Date
Journal Title
Journal ISSN
Volume Title
Publisher
DEPARTMENT OF NIGERIAN LANGUAGES
Abstract
TSAKURE
Matsafun qasar Katsaina suna da yawa kuma akwai hidimar tsafe-tsafe da ta faru a
wuraren ga alama wadda take buqatar a bincika. Saboda haka, wannan bincike mai taken,
“Matsafun Qasar Katsina Jiya da Yau” yunquri ne na fito da yanayin yadda aka gudanar da
tsafe-tsafe a wasu muhimman wuraren tsafi a qasar ta Katsina. Da farko an yi bayanin ra’in
bincike, tare da kawo tarihin qasar Katsina da mutanenta. Haka kuma, an bayyana wuraren
tsafe-tsafen qasar Katsina da kuma yanayin matsafun a yau. Daga bisani, binciken ya yi
tsokaci a kan tasirin addini da zamani a matsafun qasar Katsina.
ABSTRACT
Places of Tradional worship in Katsina are many. There are some signs that signifies
traditional worship in Katsina, and this worshipping indicates the need of a thorogh
research. As such, this research, titled, “Matsafun Qasar Katsina: Jiya da Yau” (Places of
Tradional Worship in Katsina, Yesterday and Today) is an attempt to discover some
historical trational worshipping places in Katsina. In the first place, theory of the study is
also examined. Also, a brief historical background of Katsina was discussed, which
includes the nature of its people and their economic background. Finally, the places of
tradional worship in Katsina were critically highlighted. The research explained the
situation of the places in order to predict their standard in the future.
