MATSAFUN QASAR KATSINA: JIYA DA YAU

dc.contributor.authorMAS’UD MUHAMMAD SHITU (ADM. NO: 12210106004)
dc.date.accessioned2026-03-05T09:56:50Z
dc.date.issued2018-04-06
dc.description.abstractTSAKURE Matsafun qasar Katsaina suna da yawa kuma akwai hidimar tsafe-tsafe da ta faru a wuraren ga alama wadda take buqatar a bincika. Saboda haka, wannan bincike mai taken, “Matsafun Qasar Katsina Jiya da Yau” yunquri ne na fito da yanayin yadda aka gudanar da tsafe-tsafe a wasu muhimman wuraren tsafi a qasar ta Katsina. Da farko an yi bayanin ra’in bincike, tare da kawo tarihin qasar Katsina da mutanenta. Haka kuma, an bayyana wuraren tsafe-tsafen qasar Katsina da kuma yanayin matsafun a yau. Daga bisani, binciken ya yi tsokaci a kan tasirin addini da zamani a matsafun qasar Katsina. ABSTRACT Places of Tradional worship in Katsina are many. There are some signs that signifies traditional worship in Katsina, and this worshipping indicates the need of a thorogh research. As such, this research, titled, “Matsafun Qasar Katsina: Jiya da Yau” (Places of Tradional Worship in Katsina, Yesterday and Today) is an attempt to discover some historical trational worshipping places in Katsina. In the first place, theory of the study is also examined. Also, a brief historical background of Katsina was discussed, which includes the nature of its people and their economic background. Finally, the places of tradional worship in Katsina were critically highlighted. The research explained the situation of the places in order to predict their standard in the future.
dc.identifier.urihttps://repository.udusok.edu.ng/handle/123456789/361
dc.language.isoother
dc.publisherDEPARTMENT OF NIGERIAN LANGUAGES
dc.titleMATSAFUN QASAR KATSINA: JIYA DA YAU
dc.typeOther

Files

Original bundle

Now showing 1 - 1 of 1
Loading...
Thumbnail Image
Name:
Mas'udu_Shitu_MA_Dissertation.pdf
Size:
3.67 MB
Format:
Adobe Portable Document Format

License bundle

Now showing 1 - 1 of 1
Loading...
Thumbnail Image
Name:
license.txt
Size:
1.71 KB
Format:
Item-specific license agreed to upon submission
Description: