MATSAYIN SHARI’A A AYYUKAN ADABIN ABUBAKAR IMAM

Loading...
Thumbnail Image

Journal Title

Journal ISSN

Volume Title

Publisher

DEPARTMENT OF NIGERIAN LANGUAGES

Abstract

TSAKURE Shari’a ita ce ginshi}in samar da zaman lafiya a tsakanin al’ummar Hausawa. Wanda bisa ga dukkan alamu shi ya sa Abubakar Imam ya yi }o}arin kawo ta cikin rubuce-rubucensa. Wannan bincike mai taken “Matsayin Shari’a a Ayyukan Abubakar Imam .“ Wanda ya shafi Littafin Ruwan Bagaja da Magana Jari Ce I-III. An raba wannan aikin zuwa babi shida wato babuka shida don gudanar da wannan aikin. An kawo gabatarwa wanda yake sharar fage ne sai aka kawo manufar bincike da dalilin gudanar bincike da hanyoyin da aka bi domin samun nasarar gudanar da wannan bincike sai ra’in bincike. Sai aka yi bitar ayyukan da suka gabata. Sai aka kawo Abubakar Imam da ayyukansa inda aka kawo ta}aitaccen tarihinsa da kuma ayyukansa wa]anda suka ha]a da ayyukan hukuma da na adabi. Sannnan aka tattauna shari’a a al’ummar Hausawa, sai bayyana ma’anar shari’a da rabe-raben shari’a da hanyoyin gudanar da shari’ar gargajiya ta Hausawa. Daga nan sai aka kawo shari’ar Musulunci da shari’ar zamani da kuma matsayin shari’a a rayuwar Hausawa. Haka ma an yi nazarin }umshiya da hikimar da ke cikin shari’a a cikin ayyyukan adabin Abubakar Imam . Tare da kawo misalan inda aka gudanar da shari’a a cikinsu. A nan ne aka dubi laifuffuka da hukunce hukuncensu. Wa]anda suka shafi sata da }azafi da zamba cikin aminci da saye ko ajiyar kayan sata da cin hanci da rashawa da sauransu. A }arshe aka kawo kammalawa da sakamakon bincike sai kuma manazarta. ABSTRACT The tittle of this research is “The Position of Law In Abubakar Imam’s Litereture.” The work has been classified into six chapters. The general introduction. Where the objectives of the study. Scope and limitation of research, theory and methodology adopted in under taking the research were discuss. The review of relevant litereture and also brief history of the authour of the books i.e Abubakar Imam and his books. The traditional law in Hausa society which touched the meaning and the types of law, the position of law and the ways of conducting the traditional law in the life of Hausa people, the islamic, the mordern law and the position of law in Hausa society where discussed. Further more the content and wisdom of law in position of Abubakar Imam’s litereture i.e from book of Ruwan Bagaja and Magana Jari Ce I-III with examples of of places where laws was conducted. The laws includeshistory, law of succession, identifying the law and their rullings. Which includes murder, thief, mischief, buying or keeping thieves property briebry and corruption wisdom and so on. Lastly is the conclusion and recomendation a detailed reference is given on the materials consulted.

Description

Keywords

Citation

Endorsement

Review

Supplemented By

Referenced By